SALLOLI BIYAR NA YINI SUNA KARA LAFIYA MAI INGANCI GA JIKIN DAN ADAM.

SALLOLI BIYAR NA YINI SUNA KARA LAFIYA MAI INGANCI GA JIKIN DAN ADAM. 


Hakika Salloli biyar da mukeyi ayini a kowace suna  karawa dan Adam lafiya  da kuma kara  bude  masa  kofofin samu, bayan  ladar  da zai samu.
Sannan  kuma  Suna  karawa mutum  kusanci  gun  Allah da tsoronsa
1- sallar Asubah: tana karawa mutum kyan hali da kyan fuska
2- sallar Zuhur: tana kara budewa mutum kofofin samu.

3- sallar Asari: tana kara lafiya  ingantacciya a jikin mutum. 

4- sallar Magrib: tana rigewa mutum fargaba da damuwa a zuciya.

5- sallar Isha’i: tana sa mutum bacci  maidadi  cikin amincin Allah.

Allah kabamu ikon juriya  da jajircewa wajen yawaita ibadun Allah don neman  tsira da lafiya  ingantacciya.

No comments:

Post a Comment

SALLOLI BIYAR NA YINI SUNA KARA LAFIYA MAI INGANCI GA JIKIN DAN ADAM.

SALLOLI BIYAR NA YINI SUNA KARA LAFIYA MAI INGANCI GA JIKIN DAN ADAM.  Hakika Salloli biyar da mukeyi ayini a kowace suna  karawa dan Ada...